A Karshe dai Adam Zango Ya Fitar da Matar da Zai Aura me Suna Hafsatu Habib Hafizal Alkur’ani, Allah Yasa Albarka.
Bayan Cece Kuce daya Kaure a shafukan Sada Zumunta tsakanin Jarumi Adam Zango da Abokan sana’arsa Yan Masana’antar Kannywood inda Ya taimakawa wasu daga cikin Jaruman amma Sukayi Mashi Butulci da Kuma Yan Soshiyal Media dake takura masa kan cewa Yana Auri Saki
Bayan Komai Ya lafa Adam Zango Ya bayyana Matar dazai Aura Me suna Hafsatu Habibu Wacce Hafizal Alkur’ani ce, Sai dai har Yanzu Jarumin baiji ta bakin hafsatu ba inda Ya kara da cewa Yana fatan dai Zata Amincewa Bukatar sa.
Kalli Cikakken Bidiyon Anan
0 Comments