Yau Rabilu Musa Ibro Ya Cika Shekaru 9 da rasuwa, Kalli Hotunan Wasu daga Cikin Yayansa daya Mutu Ya bari.
Yaune Fitaccen jarumi a Masana’antar Kannywood Rabilu Musa ibro Ya cika Shekaru tara da rasuwa Allah ya gafarta masa Ameen.
Bayan Mutuwar Yabar Yaya da mata wanda daga cikin yayan daya bari Mun Kawo maku wasu daga Ciki wanda ba kowa ne Yasan dasu ba.
Kalli Cikakkiyar Bidiyon Yayan nasa
0 Comments