Hotunan Marigayi Sani Garba SK tare da Yayansa daya Mutu Ya bari, Allah Ya gafarta Masa
Hotunan fitaccen Jarumin Kannywood Sani garba SK tare da Yayansa a lokacin rayuwar sa, Yau Kimanin Shekaru 3 da rasuwar sa Allah ya gafarta Masu.
0 Comments