Jaruman fim suna daukar lokaci tare lokatan shirya fim, wanda hakan ke jawo abota ko kulluwar zazzafar soyayya.,
Baya ga fitowa a matsayin ma’aurata ko masoya a fim, da yawan jaruman kan yi soyayya a zahiri, kamar yadda ake gani a fina-finan.
A Kannywood, masana’antar fina-finan Hausa a Arewacin Najeriya, akwai labaran jarumai da suka fada soyayya da abokan aikinsu da dama.
Wasu akan kai ga aure, amma wasu suna katsewa kafin a kai matakin.
GA JERIN JARUMAN NAN ZAMU KAWO MUKU A KASA
1- Zamu fara da jarumin da yafi ko wane jarumi soyayya da jaruami shine Ada A Zango.
Jarumi Adam A Zango yayi soyayya da jarumai mata guda 8 a Masana’antar Kannywood, Ya auri biyu daga ciki sauran kuma duk bai aure suba, ga jerin jaruman da bai aura ba.
1- Zainab Indomie
2- Nafisat Abdullahi
3- Fati Washa
4- Aisha Aliyu Tsamiya
5- Rahama Sadau
6- Ummi Rahab
2- Na Biyu shine Ali Nuhu Mohammed, shi kuma yayi soyayya da jarumai guda 2 kacal amma babu wacce ya aura.
1- Fati Muhammad
2- Hafsat Idris
3- Na uku shine Adam Abdullahi Adam wanda a kafi sani da Abale, Yayi soyayya da mata guda biyu.
1- Aisha Aliyu Tsamiya
2- Amiran Sanda
4- Shamsu Dan’iya da jaruma Maryam Yahaya ha yanzu suna Soyayyar su a tare.
5- Jarumi Mustapha Naburiska sunyi soyayya da Hadiza Kabara.
6- Naziru Sarkin Waka sunyi Soyayya sosai da jaruma Hadiza Gabon.
7- Lawan Ahmad da Fatima Muhammad
8- Sani Danja da Raga
9- Hamisu Breaker da Rakiya Musa
10- Abubakar Bashir Mai Shadda da Aisha Humaira.
11- Anas Magu da jaruma Teama Yola.
12- Aisha Najamu Izzar tayi soyayya da wani sabon jarumi mai suna Ajebo
13- Baballle Hayatu da macijiya
0 Comments