Nida Iyaye na bamu taba son Wani Dan Fim ba Kamar Adam Zango amma da Iyayena Suka rasu Har Yau be Min gaisuwa ba, Ko a waya be Kirani ba cewar Tijjani Asase.
Fitaccen Jarumi a Masana’antar Kannywood Tijjani Muhammad Asese Ya Caccaki Jarumi Adam Zango a wani Faifan Bidiyo daya Wallafa a Shafin sa na Instagram cewa Adam Zango Bai masa gaisuwar Iyayensa da Suka rasu ba.
Ya Kara da cewa Ko kiran Adam Zango kayi a waya baya Dauka, amma Ali Nuhu koji Yayi baka da lafia Zai kiraka Yaji Yaya jikin ka.
0 Comments